Jump to content

Bindi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bindi wani abin busa ne na, hausawa da akeyi da gora ko duma wanda ake busa shi da baki ana toshe ‘yan hudojin jikinsa don ya bada sautin da ake so. Hausawa kanyi amfani da bindi ne wajen bikin sallah ko shadi ko wasan dandali.[1]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.