Bishi
Appearance
Bishi wani nau’in kayan kiɗa ne na Hausawa da ake sarrafa itace ai masa baki biyu a kankare cikinsa da wajen sa sannan a rufe shi da fata a tanke da tsarkiya. Makadan tauri da sauran ayyukan jarumta ne suka fi amfani da gangar bishi.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Anyebe, Adam A.(2016).Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.).[Zaria, Nigeria].