Black Glove (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Black Glove (fim)
Asali
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Uganda
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara da mystery film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Angella Emurwon
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Douglas Dubois Sebamala (en) Fassara
Executive producer (en) Fassara Douglas Dubois Sebamala (en) Fassara
External links

Black Glove fim ne mai ban mamaki na kasar Uganda, fim din mai ban sha'awa-wanda Douglas Dubois Sebamala ya kirkira kuma ya shirya kuma Angella Emurwon ta bada umarni.[1] Fim din ya na bayani wasu abokai guda uku da suka tafi hutu a ranar samun ‘yancin kai, inda suka haɗu da wata kyakkyawar mace wadda aikinta ya kai su ga bincike, kuma ba za su iya amincewa da juna ba. Sebama Arts ne suka shirya fim ɗin tare da haɗin gwiwar SOLOFX.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Taurarin shirin sun haɗa da Laura Kahunde a matsayin Norah, Gladys Oyenbot a matsayin Shamila, Aganza Kisaka a matsayin Grace, Joy Agaba a matsayin Nankya, Morris Mugisha a matsayin Brook, Amon Nuwamanya a matsayin Nathan, Doreen Nabbanja a matsayin Mutabaazi da Sarah Nansubuga a matsayin Detective.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "The making of the Black Glove film: When talent, passion and resources meet". Ug 24 News. Retrieved 20 January 2021.