Blida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Blida


Wuri
Map
 36°28′20″N 2°50′00″E / 36.4722°N 2.8333°E / 36.4722; 2.8333
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraBlida Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraBlida District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 163,586 (2008)
• Yawan mutane 2,268.88 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 72.1 km²
Altitude (en) Fassara 260 m
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 09000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +30
Blida.
Wasu gungun likitoci a bilda
Blida البليدة - panoramio
hoton blida

Blida (lafazi : /blida/ ; da harshen Berber: ⵍⴻⴱⵍⵉⴸⴰ; da Larabci: البليدة) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Blida tana da yawan jama'a 163 586, bisa ga jimillar shekarar 2008. An gina birnin Blida a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Blida - Bab Dzayer البليدة - panoramio

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]