Jump to content

Bob Manuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bob Manuel Tubo, (an haifeshi a ranar 14 ga watan Disamba shekara ta, 1938) a Abonnhema, jihar Rivers, Najeriya.

karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Bob yayi karatu a makarantar Bishop Crowther Memorial School, Abonnema a shekara ta,1944 zuwa 1951, Kalabari Nation-College, Buguma, a shekara ta, 1953 zuwa 1957, Emergency Science School a shekara ta, 1959 zuwa 1960, Institute of Transport, London Diploma of the Institute of Transport), ya shiga Nigerian Railway Corporation a shekara ta ,1958 zuwa 1959, yazama member, House of Representatives for Degema II a shekara ta, 1979 zuwa 1983, member na National Party of Nigeria, a shekara ta, 1979 zuwa shekara ta 1983.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)