Bobo-Dioulasso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Babban masallacin Bobo-Dioulasso.

Bobo-Dioulasso (lafazi: /bobo dyulaso/) birni ce, da ke a yankin Hauts-Bassins, a ƙasar Burkina Faso. Ita ce babban birnin yankin Hauts-Bassins. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane fiye da dubu dari biyar. An gina birnin Bobo-Dioulasso a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.