Bolton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Bolton


Wuri
Map
 53°35′N 2°26′W / 53.58°N 2.43°W / 53.58; -2.43
Ƴantacciyar ƙasaBirtaniya
Constituent country of the United Kingdom (en) FassaraIngila
Region of England (en) FassaraNorth West England (en) Fassara
Ceremonial county of England (en) FassaraGreater Manchester (en) Fassara
Metropolitan borough (en) FassaraBolton (en) Fassara
Babban birnin
Bolton (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 285,372 (2018)
• Yawan mutane 5,164.17 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 55.26 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo BL1 - BL7
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 01204
Wasu abun

Yanar gizo bolton.gov.uk

Bolton / / ˈbɒltən /), a gargajiyance kuma / ˈb oʊtən /)[1] babban gari ne a Greater Manchester a Arewa maso Yammacin Ingila, tsohon yanki ne na Lancashire. Tsohon "Mill town", Bolton ta kasance cibiyar samar da kayan masaka tun lokacin da masakan Flemish suka zauna a yankin a karni na 14, inda suka gabatar da al'adar sarrafa ulu da auduga. Cigaban birnin na da alaka da kaddamar da masana'antar Saka a zamanin da ake takama da masana'antu. Bolton birni nei na karni na 19 kuma, ya samu shahara a 1929, masana'antun sarrafa auduga guda 216 da wuraren rini da tura kaya guda 26  sun sanya ta zama daya daga cikin cibiyoyin masana'antu mafi girma kuma masana'atun kada auduga mafi girma a duniya. Masana'antar auduga ta Biritaniya ta ragu sosai bayan yakin duniya na farko kuma, a cikin shekarun 1980, sana'ar auduga ta tsaya da aiki a garin Bolton.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Shorrocks, Graham (1999), A Grammar of the Dialect of the Bolton Area: Introduction, phonology, Peter Lang, ISBN 978-0-9529333-0-4