Jump to content

Bombo Calandula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bombo Calandula
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara

Bombo Madalena Calanula (an haife ta ranar 23 ga watan Fabrairu 1983)[1] tsohuwar 'yar wasan ƙwallon hannu ne daga Angola.[2] Tana taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta kasar Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a kasar Brazil.[3]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Bombo Calandula Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  3. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Bombo Calandula at Olympics.com

Bombo Calandula at Olympedia