Bon Voyage Sim
Bon Voyage Sim | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1966 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Nijar |
Characteristics | |
During | 5 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Moustapha Alassane |
Marubin wasannin kwaykwayo | Moustapha Alassane |
Samar | |
Mai tsarawa | Moustapha Alassane |
Director of photography (en) | Moustapha Alassane |
External links | |
Bon Voyage Sim fim ne na ƙasar Nijar da`aka yi a shekarar 1966, wanda darekta Moustapha Alassane ya rubuta, ya tsara/shirya kuma ya bada umarni.
Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]
Sim, Shugaban Jamhuriyyar Toads, ya tafi wata tafiya da wani shugaban da ke maƙwabtaka da shi ya gayyace shi. Idan ya dawo sai ƴan uwansa suka jefa shi cikin ruwa.