Bonao
Bonao | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar Dominika | ||||
Province of the Dominican Republic (en) | Monseñor Nouel Province (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 158,034 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 237.87 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 664,370,000 m² | ||||
Altitude (en) | 173 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1495 |
Bonao[1] birni ne a kasar Dominican kuma shugaban gundumar Monseñor Nouel, a tsakiyar ƙasar.[2][3] Geografía Dominicana (in Spanish). Santo Domingo, Dominican Republic: Editora Colegial Quisqueyana.</ref>
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa shi ne a cikin shekarar 1494 wani ƙaramin kagara a yankin da mutanen Taíno suka sani da Bonao.[4] An gina katangar don kare haƙar zinari a kewayen Maimón da sauran wurare.[5] Amma babu zinariya da yawa a yankin kuma nan da nan aka bar sansanin ba tare da mutane ba.[6]
Tattalin Arziki
[gyara sashe | gyara masomin]Noma na da matukar muhimmanci a kewayen birnin; yana daya daga cikin manyan yankuna na kasar da ake noman shinkafa.[7][8]
Kididdiga
[gyara sashe | gyara masomin]Gundumar a cikin shekarar 2014,tana da jimillar mutane 76,241: 37,349 maza da mata 38,892. [9]Yawan jama'ar birni shine kashi 90% na yawan jama'a.[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.tripadvisor.com/Attractions-g1439031-Activities-Bonao_Monsenor_Nouel_Province_Dominican_Republic.html
- ↑ https://www.tripadvisor.com/Attractions-g1439031-Activities-Bonao_Monsenor_Nouel_Province_Dominican_Republic.html
- ↑ https://www.amazon.com/Bonao-Republica-Dominicana-Traveling-Premium/dp/B0D8WR9GHQ
- ↑ ftp://ftp.atdd.noaa.gov/pub/GCOS/WMO-Normals/TABLES/REG_IV/DR/00000004.TXT
- ↑ https://bonaocity.com.do
- ↑ https://web.archive.org/web/20151114105747/http://www.one.gob.do/Multimedia/Download?ObjId=6159
- ↑ https://www.travelmath.com/cities-near/Bonao,+Dominican+Republic
- ↑ http://www.one.gob.do/Multimedia/Download?ObjId=5645f[permanent dead link]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-02-02. Retrieved 2024-12-12.
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bonao