Jump to content

Bongani Sam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bongani Sam
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 30 ga Yuli, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Bongani Sam (an haife shi a ranar talatin 30 ga watan Yuli shekara ta alif dubu daya da dari tara da casa’in da bakwai 1997), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Moroka Swallows . [1]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Bongani Sam :: Bongani Ngele Sam :: Orlando Pirates".