Jump to content

Bonginkosi Makume

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bonginkosi Makume
Rayuwa
Haihuwa 7 Nuwamba, 1995 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Bonginkosi Makume(an haife shi a ranar 7 ga watan Nuwamba shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Upington City ta Afirka ta Kudu ta Farko. [1]

An sanya sunan Makume a cikin tawagar farko ta Afirka ta Kudu don gasar cin kofin COSAFA na 2023 .

  1. Bonginkosi Makume at Soccerway. Retrieved 11 January 2024.