Bordeaux

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Filin garin Bourse, a Bordeaux.

Bordeaux [lafazi : /bordo/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Bordeaux akwai mutane 1,196,122 a kidayar shekarar 2014.