Bouaké

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bouaké
Bouaké - panoramio.jpg
babban birni
farawa1899 Gyara
ƙasaCôte d'Ivoire Gyara
babban birninVallée du Bandama Region Gyara
located in the administrative territorial entityVallée du Bandama Region Gyara
coordinate location7°41′0″N 5°1′59″W Gyara
twinned administrative bodyReutlingen, Brescia, Villeneuve-sur-Lot Gyara
sun raba iyaka daKatiola Gyara

Bouaké (lafazi: /bwake/) birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin lardin Vallée du Bandama (Kwarin Bandama). Bouaké ya na da yawan jama'a 536,189, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bouaké a shekara ta 1899.