Bouamoud Mohamed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bouamoud Mohamed (an haife shi a shekara na 1928 a kasar Morocco.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zurfafa ilimi a Classical Arabic and French(Licence en Arabe Classique et Français), ya Shiga Ministry of Education, Daga baya ya shiga Ministry of Posts and Telecommunications, zababban dan kungiyar National Assembly, yayi minister of Primary and Secondary Education, 1974-77, minister of Labour and Professional Training. 1977, Daga baya yayi minister of Transport, 1985..[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)