Brad Kilby
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Modesto, 19 ga Faburairu, 1983 (43 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Karatu | |
| Makaranta |
Laguna Creek High School (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
baseball player (mul) |
| Muƙami ko ƙwarewa |
pitcher (en) |


Brad Thomas Kilby, an haife shi a ranar 19, watan Fabrairu , 1983 tsohon ɗan wasan ƙwallon hannu ne, wanda yake bahago. An zaɓi Kilby a Wasan Athletics na zagaye na ashirin da tara na 2005 Major League Baseball Draft. Yana da tsayi na 6'1" kuma yana da nauyin 235 KG. [1] [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.