Brahima Guindo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brahima Guindo
Rayuwa
Haihuwa Mali, 9 Satumba 1977 (46 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 80 kg
Tsayi 170 cm

Brahima Guindo (an haife shi a ranar 9 ga watan Satumba 1977)[1] ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Mali.[2] Ya lashe lambar tagulla a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 1999, da kuma lambar tagulla a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2000.[3]

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2000 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
1999 Wasannin Afirka duka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. Brahima Guindo at JudoInside.com