Breene Harimoto
Breene Harimoto | |||
---|---|---|---|
21 ga Janairu, 2015 - 18 ga Yuni, 2020 ← David Ige (en) - Bennette Misalucha → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Pearl City (en) , 6 Mayu 1954 | ||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||
Mutuwa | 18 ga Yuni, 2020 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Breene Harimoto (Mayu 6, 1954 - Yuni 18, 2020) ɗan siyasan Amurka ne wanda ya yi aiki a Majalisar Dattawa ta Hawaii daga gundumar ta 16th daga 2015 zuwa 2020. Ya yi aiki a Majalisar Birnin Honolulu daga gundumar 8th daga 2011 zuwa 2014.[1][2]
Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]
Gwamna Ben Cayetano ya naɗa Harimoto a Hukumar Ilimi ta Hawaii a watan Mayu 2002.[3] Ya yi aiki a waccan hukumar har sai da ya yi murabus a watan Yuni 2010,[4] kuma ya zama shugaban hukumar a takaice. Kafin naɗa shi a hukumar, ya taɓa zama mataimakin darakta na Sashen Fasahar Watsa Labarai na Birni da Gundumar Honolulu. [3]
Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]
Harimoto ya mutu da ciwon daji na (pancreatic) a rananr 18 ga Yuni, 2020, a cikin Pearl City, Hawaii yana da shekaru 66.[5]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Harimoto announces state senate run". Hawaiinewsnow.com. 2014-01-08. Retrieved 2020-06-20.
- ↑ "Sen. Breene Harimoto back on job after battling pancreatic cancer". Kitv.com. 2015-11-05. Archived from the original on 2020-06-22. Retrieved 2020-06-20.
- ↑ 3.0 3.1 "City official appointed to BOE". The Honolulu Advertiser. May 25, 2002. Retrieved July 8, 2020.
- ↑ Poythress, Katherine (July 29, 2010). "What Happens to Vacated Board of Education Seat?". Honolulu Civil Beat. Retrieved July 8, 2020.
- ↑ "State Sen. Breene Harimoto dies after bout with cancer". Staradvertiser.com. 2020-06-19. Retrieved 2020-06-20.