Bennette Misalucha
Appearance
Bennette Misalucha | |||
---|---|---|---|
10 ga Yuli, 2020 - 8 Nuwamba, 2022 ← Breene Harimoto | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
Bennette Misalucha Ba’amurkiya kuma yar siyasa ce, wadda ta yi aiki a matsayin memba ta Majalisar Dattawan Hawaii ta gundumar 16 daga 2020 zuwa 2022. An naɗa ta a kujerar ne bayan da ɗan jam'iyyar Democrat, Breene Harimoto ya rasu.[1] Ta lashe zaɓe har zuwa cikakken wa'adi a kujerar a shekarar 2020, inda ta doke 'yar takarar jam'iyyar Republican Kelly Puamailani Kitashima, da kashi 52.7% zuwa kashi 47.3% na kuri'un da aka kaɗa.[2][3]
An haife ta kuma ta girma a Philippines amma ta yi hijira zuwa Hawaii a farkon shekaran 1980s.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Pang, Gordon (June 19, 2020). "State Sen. Breene Harimoto dies after bout with cancer". Star Advertiser.
- ↑ Nakaso, Dan (November 4, 2020). "Incumbents cruise to easy state Senate victories". Star Advertiser.
- ↑ Sampaga, Jim Bea (July 18, 2020). "Gov. Ige Appoints Bennette Misalucha to Senate District 16".
- ↑ Seares, Pachico A. (January 18, 2021). "Former TV news reporter, UP Cebu alumna -- who covered Cebu Capitol, Eddie Gullas in early 80s -- starts her term as Hawaii elected senator". SUNSTAR.