Brisbane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Brisbane.

Brisbane birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Brisbane yana da yawan jama'a 2,408,223, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Brisbane a shekarar 1825 bayan haifuwan annabi Issa.