Bugarama
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ruwanda | |||
| Province of Rwanda (en) | Lardin Yamma | |||
| District of Rwanda (en) | Rusizi District (en) | |||
| Sector of Rwanda (en) | Bugarama (mul) | |||
| Babban birnin |
Bugarama (mul) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 1,200 m | |||
Bugarama qaramin garine a qasar Zimbabwe kusa da kan iyakoki da Burundi (a gabas) da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (a yamma). Yana da nisan kilomita 278 (173 mi), ta hanya, kudu maso yammacin Kigali, babban birnin Rwanda kuma birni mafi girma, da kimanin kilomita 38 (24 mi), ta hanya, kudu maso gabashin Kamembe/Cyangugu,
