Buta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgButa
Aeg peter-behrens03.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na cookware and bakeware (en) Fassara
MCN code (en) Fassara 7013.42.10
butan silba

Buta wani abune wanda ake amfani dashi wajen alwala ayayin yin sallah ko Kama ruwa ayayin shiga bayi. Haka wasu na amfani dashi wajen wanka irin na tsarki.

butan shayi

Ayanzu akwai ire-iren buta irin wanda take amfani DA wutan lantarki don dafa ruwan zafi DA Wanda ake dorata kachokan kanwutan ta muru kogarwashi kamar yadda buzaye sukeyi dadai sauransu

[1]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Kettle