Byumba
Appearance
Byumba
[gyara sashe | gyara masomin]![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Ruwanda | |||
Province of Rwanda (en) ![]() | Northern Province (en) ![]() | |||
District of Rwanda (en) ![]() | Gicumbi District (en) ![]() | |||
Sector of Rwanda (en) ![]() | Byumba Sector (en) ![]() | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 36,401 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 2,237 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1925 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() |
Byumba birni ne, da ke arewacin Ruwanda, kuma shi ne babban birnin gundumar Gicumbi. Gida ne ga Ƙauyen Yara na SOS. Garin yana da tazarar kilomita 60 (mil 37), arewa da babban birnin Kigali.[1] Wannan wurin yana da tazarar kilomita 30 (mil 19), kudu da iyakar ƙasa da ƙasa da Uganda a Gatuna.
Yawan jama'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya zuwa shekarar 2012, an kiyasta yawan mutane a Byumba a 75,463.