C ita ce harafi na uku daga cikin bakaken rubutu na harsuna da dama, kamar turanci, da koma Hausa da dai sauransu, Wanda ake amfani dasu wurin rubuta mafi kaskancin bangare na sautin magana. An samo ta ne daga Bakaken Latin. Itace kuma ta uku daga cikin ISO basic Latin alphabet. Ana kiranta da suna namedcee (furucci-en|si;ː) a Turanci.[1]
↑"C" Oxford English Dictionary, 2nd edition (1989); Merriam-Webster's Third New International Dictionary of the English Language, Unabridged (1993); "cee", op. cit.