Caleb Olaniyan
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | zoologist (en) |
| Kyaututtuka | gani
|
| Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Caleb Olaniyan ɗan Nijeriya ne kuma Ferfesa a fannin ilimin dabbobi da wajen kiwon Su (Zoology). Tsohon shugaban fanni ilimi, ne na kimiyya (Nigerian Academy Of Science).[1]
Aiki.
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 1989, an zabe shi a matsayin shugaban Fanni Ilimi Na Kimiyya (President Nigerian Academy Of Science)[2] inda ya Gabi ferfesa Ifedayo Oladapo.