Calgary

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Calgary.

Calgary (lafazi : /kalegari/) birni ne, da ke a lardin Alberta, a ƙasar Kanada. Calgary tana da yawan jama'a 1,239,220, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Calgary a shekara ta 1875.