Camera Obscura (fim, 2015)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Camera Obscura fim ne na ƙasar Masar mai zaman kansa na shekarar 2015, wanda Nour Zaki ya rubuta kuma ya ba da Umarni. Fim ɗin Khaled Abol Naga, ya nuna labarin yadda Al Hazen (Al Hassan Ibn Al Haytham) ya gano hoto yayin da ake tsare da shi a gidan yari.

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Al-Hassan Ibn-Al Haitham (AL HAZEN) da ake zarginsa da hauka da kuma daure shi a gidan yari, ya yi ta gwagwarmaya don daidaitawa da tsare shi har sai da ya yi wani binciken da ba a yi tsammani ba wanda zai canza yanayin tarihin dan Adam.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Bikin fina-finai na Duniya na Boston - An zaɓi
  • Bikin fim na Visionaria - alamar bikin
  • Boston Global Film festival[1] - Nominated
  • Visionaria film festival[2]- festival symbol

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. [untitled], archived from the original on 2016-06-19, retrieved 2016-06-09
  2. [untitled] (PDF), archived from the original (PDF) on 2016-08-06

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]