Camilla Sand Andersen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Camilla Sand Andersen
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Faburairu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Kingdom of Denmark (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fortuna Hjørring (en) Fassara-
  Denmark women's national football team (en) Fassara2005-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.73 m

Camilla Sand Andersen (an haife ta a ranar 14 ga watan Fabrairun shekara ta 1986 a garin Als, Hadsund) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Denmark . A halin yanzu tana taka leda a Fortuna Hjørring da tawagar ƙasar Denmark. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Danish Football Union (DBU) statistics" (in Danish). Retrieved 4 June 2019.

Hanyoyin Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Camilla Sand AndersenBayanan ƙungiyar ƙasa aKungiyar Kwallon Kafa ta Denmark (a cikin Danish)