Cape Verde, My Love

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cape Verde, My Love
Asali
Lokacin bugawa 2007
Ƙasar asali Portugal
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 77 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Ana Ramos Lisboa (en) Fassara
External links

Cape Verde, My Love ( Portuguese) fim ne na wasan kwaikwayo na Franco–Cape Verdean an shirya shi a shekarar 2007 wanda Ana Lúcia Ramos Lisboa ta jagoranta kuma ta bada umarni.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Neusa Cardoso da Eric Bridges Twahirwa a matsayin jagora tare da Olivia García, Isabel Fontes da Cleophas Kabasita[3] a matsayin mai tallafawa.

Fim ɗin ya sami yabo sosai.[4]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Neusa Cardoso a matsayin Bela
  • Olivia García a matsayin Laura
  • Isabel Fontes a matsayin Flavia
  • Carla da Silvia a matsayin Natalia
  • Antonio Teixeira a matsayin Chico
  • Abel Monteiro a matsayin Valdomar
  • Eric Bridges Twahirwa
  • Cleophas Kabasita
  • Davis Kagenza

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "CAPE VERDE, MY LOVE (CABO VERDE NHA CRETCHEU) (NR)". phoenixnewtimes. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 20 October 2020.
  2. "Cabo Verde nha cretcheu". filmaffinity. Retrieved 20 October 2020.
  3. "CAPE VERDE MY LOVE". africanfilm. Retrieved 20 October 2020.
  4. "CAPE VERDE MY LOVE: CABO VERDE NHA CRETCHEU; Directed by Ana Ramos Lisboa, Cape Verde, Portugal, 2007". MUBI. Retrieved 20 October 2020.