Carl Martin Allwood
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 23 ga Maris, 1952 (73 shekaru) |
| ƙasa | Sweden |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
psychologist (en) |
| Employers |
Lunds universitet (mul) University of Gothenburg (en) |
Carl Martin Allwood, (an haife shi ne a ranar 23 ga watan Maris din shekarar 1952), ya kasan ce masanin farfesa ne na Sweden, a fannin ilimin halayyar dan Adam a Jami'ar Gothenburg [1] kuma l,marubuci. Shi ɗa ne ga Martin Allwood da Inga Wihelmsen Allwood [2]