Jump to content

Caroline Viau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Caroline Viau
Rayuwa
Haihuwa 29 Oktoba 1971 (53 shekaru)
ƙasa Kanada
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara
tutar kasarta

Caroline Viau (an haife ta 29 Oktoba 1971) ƴar tseren kankara ce ta Kanada. Ta wakilci Kanada a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1992. A dunkule dai ta samu lambar zinare daya da tagulla biyu.

Ta ci lambar zinare a gasar Super-G LW5/7,6/8 na mata da kuma lambobin tagulla a gasar Mata Downhill LW5/7,6/8 da Giant Slalom LW5/7,6/8 na mata.[1][2][3]

An ba ta lambar yabo ta Sarauniya Elizabeth II Diamond Jubilee Medal a cikin 2013.

A cikin 2017, Viau ta karbi bakuncin Bukin Buɗe taron VISTA na 2017 a Toronto, Kanada tare da Paralympian, Rob Snoek.[4]

Nasarorin da ta samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Lokaci
1992 Wasannin Paralympics na hunturu ta 1992 Tignes-Albertville, France 1st Women's Super-G LW5/7,6/8 1:17.70[1]
3rd Downhill na mata LW5/7,6/8 1:14.42[3]
3rd Giant Slalom na mata LW5/7,6/8 2:20.28[2]
  1. 1.0 1.1 "Alpine Skiing at the Albertville 1992 Paralympic Winter Games - Women's Super-G LW5/7,6/8". paralympic.org. Archived from the original on 21 July 2019. Retrieved 21 July 2019.
  2. 2.0 2.1 "Alpine Skiing at the Albertville 1992 Paralympic Winter Games - Women's Giant Slalom LW5/7,6/8". paralympic.org. Archived from the original on 21 July 2019. Retrieved 21 July 2019.
  3. 3.0 3.1 "Alpine Skiing at the Albertville 1992 Paralympic Winter Games - Women's Downhill LW5/7,6/8". paralympic.org. Archived from the original on 21 July 2019. Retrieved 21 July 2019.
  4. "VISTA 2017 opens in Toronto". International Paralympic Committee (in Turanci). 21 September 2017. Retrieved 2022-08-14.