Cecil Rhodes
Cecil Rhodes | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 Mayu 1893 - 12 ga Janairu, 1896 ← Cecil Rhodes (mul) - Gordon Sprigg (en) →
17 ga Yuli, 1890 - 3 Mayu 1893 ← Gordon Sprigg (en) - Cecil Rhodes (mul) →
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Cecil John Rhodes | ||||||||
Haihuwa | Bishop's Stortford (en) , 5 ga Yuli, 1853 | ||||||||
ƙasa | United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||||||
Mazauni | Kimberley (en) | ||||||||
Mutuwa | Muizenberg (en) , 26 ga Maris, 1902 | ||||||||
Makwanci |
Rhodes Grave (en) Gwanda (en) | ||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Gazawar zuciya) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Not married | ||||||||
Ahali | Frank Rhodes (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | entrepreneur (en) , ɗan siyasa, Mai tattala arziki, mabudi, colonizer (en) da patron of the arts (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Anglicanism (en) | ||||||||
Asalin
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Rhodes a shekara ta 1853 a Bishop's Stortford, Hertfordshire, kasar Ingila, ɗan na biyar na Reverend Francis William Rhodes ne (a shekara ta 1807 zuwa shekara ta 1878) da matarsa, Louisa Peacock . Francis wani limami ne na Ikilisiyar Ingila wanda ya yi aiki a matsayin mai kula da Brentwood, Essex a (shekara ta 1834 zuwa shekara ta 1843), sannan kuma a matsayin mai ba da izini na Bishop's Stortford a (shekara ta 1849 zuwa shekara ta 1876), inda aka san shi sosai saboda bai taɓa yin wa'azi ba fiye da minti goma.
Francis shi ne ɗan fari a wajan William Rhodes ( shekara ta 1774 zuwa shekara ta 1855), mai ƙera tubali daga Hackney, Middlesex . Iyalin sun mallaki manyan kadarori a Hackney da Dalston a kasar London wanda Cecil daga baya ya gaji shi.[1]
Tsohon kakannin Cecil Rhodes shine James Rhodes (fl.1660) na Snape Green, Whitmore, Staffordshire . [2] 'Yan uwan Cecil sun hada da Frank Rhodes, jami'in Sojojin kasar Burtaniya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "THE RHODES SETTLED ESTATES". The National Archives.
- ↑ "Papers of the Rhodes Family (Hildersham Hall collection)". bodley.ox.ac.uk. Archived from the original on 27 September 2019. Retrieved 4 August 2019.