Celia Diemkoudre

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Celia Diemkoudre
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 30 ga Yuli, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa opposite hitter (en) Fassara

Celia Diemkoudre (an haife ta (1992-07-30) 30 ga watan Yulin shekara ta 1992) 'yar wasan volleyball ce ta ƙasar Holland. Tana daga cikin tawagar kwallon volleyball ta mata ta Netherlands.

Ta shiga cikin 2014 FIVB Volleyball World Grand Prix .A matakin kulob din ta buga wa Sliedrecht Sport a shekarar 2014.[1]

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Diemkoudre a Nijar, a matsayin 'yar Alidou Diemkoud daga Nijar da ma'aikaciyar agaji ta Dutch Sylvia Dorland . Iyalin sun koma Netherlands a shekara ta 2001.[2]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Team Roster – Netherlands". FIVB.org. Retrieved 11 February 2016.
  2. "Ede Stad - 6-6-2007 - Page 19". Epaper.bdu.nl. 2007-06-06. Archived from the original on 2017-03-05. Retrieved 2017-03-31.