Charles Kayonga
Appearance
Charles Kayonga | |||
---|---|---|---|
25 ga Faburairu, 2014 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1962 (61/62 shekaru) | ||
ƙasa | Ruwanda | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Makerere | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja |
Laftanar-Janar Charles Kayonga (an haife shi a shekarar 1962) sojan kasar Rwanda ne kuma jami'in diflomasiyya mai ritaya, wanda ya kasance, har zuwa 2019, Jakadan Rwanda a kasar Sin. [1] [2] Ya taba zama Babban Hafsan Tsaro. Ya halarci Jami'ar Makerere a birnin Kampala, Uganda inda ya sami digiri na farko a fannin fasaha. Ya kammala karatu daga makarantar Rundunar Sojojin Amurka da Kwalejin Janar na Ma'aikata a Fort Leavenworth, Kansas. [3] A lokacin yakin basasar kasar Ruwanda, Kayonga ya rike mukaman soja daban-daban kuma mmuhimman abubuwan da ya yi fice a fannin aikinsa sun hada da cewa ya yi aiki a wurare daban-daban kuma ya kai mmatsayi daga Kwamandan Platoon zuwa Bataliya. Ya auri Caroline Rwivanga kuma yana da 'ya'ya 3. [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rwandan Community in Beijing Bid Farewell to Ambassador Charles Kayonga". www.rwandainchina.gov.rw (in Turanci). Retrieved 2022-03-14.
- ↑ "Ambassador James Kimonyo Presented Credentials". www.rwandainchina.gov.rw (in Turanci). Retrieved 2022-03-14.
- ↑ "Ministry of Defence: CHIEF OF DEFENCE STAFF". Retrieved 14 January 2013.
- ↑ "New Military chiefs: Profiles".