Jump to content

Chase Elliott

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chase Elliott
Rayuwa
Cikakken suna William Clyde Elliott II
Haihuwa Dawsonville (en) Fassara, 28 Nuwamba, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Mahaifi Bill Elliott
Sana'a
Sana'a racing automobile driver (en) Fassara
Employers 3M (mul) Fassara
Kyaututtuka
chaseelliott.com

William Clyde Elliott II ko Chase Elliott (an haife shi a Dawsonville, Georgia, Nuwamba 28, 1995) ɗan tseren motar Amurka ne. A yanzu haka yana tsere a NASCAR Cup Series tare da kungiyar Hendrick Motorsports a lamba 9 Chevrolet Camaro ZL1 1LE motar da kamfanin NAPA Auto Parts ya tallafawa.[1]

Elliott shine ɗa ɗaya tilo na tsohon ɗan tseren NASCAR Bill Elliott.

Elliott shi ne zakaran gwajin dafi na NASCAR na shekarar 2014

Chase Elliott
Chase Elliott

Wasan farko na Elliott a Gasar Kofin ya fara ne a gasar STP 500 2015. Gasar cin Kofinsa na farko an ci shi a cikin Go Bowling at the Glen 2018 gasar.[2]

  1. "Son of NASCAR's Bill Elliott signs multi-year deal". WAGA-TV. Retrieved 19 November 2011. |first= missing |last= (help)
  2. Go Bowling at The Glen 2018 - Official race results

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]