Chemnitz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chemnitz
Flag of Chemnitz (en)
Flag of Chemnitz (en) Fassara


Suna saboda Chemnitz (en) Fassara
Wuri
Map
 50°50′00″N 12°55′00″E / 50.8333°N 12.9167°E / 50.8333; 12.9167
Ƴantacciyar ƙasaJamus
Federated state of Germany (en) FassaraSaxony (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 248,563 (2022)
• Yawan mutane 1,124.47 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 221.05 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Chemnitz (en) Fassara, Bahrebach (en) Fassara, Q105102622 Fassara, Q20184099 Fassara, Kappelbach (en) Fassara, Pleißenbach (en) Fassara, Würschnitz (en) Fassara da Zwönitz (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 298 m-302 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Sven Schulze (en) Fassara (25 Nuwamba, 2020)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 09001–09247
Tsarin lamba ta kiran tarho 0371, 037200, 037209, 03722 da 03726
NUTS code DED41
German municipality key (en) Fassara 14511000
Wasu abun

Yanar gizo chemnitz.de

Chemnitz birni ne na uku mafi girma a cikin jihar Saxgony ta Jamus bayan Leipzig. da Dresden. Shi ne birni na biyar mafi girma a yankin tsohuwar Jamus ta Gabas bayan (Gabas) Berlin, Leipzig, Dresden da Halle. Garin wani yanki ne na Yankin Babban Birni na Jamus ta Tsakiya, kuma yana tsakiyar jerin biranen da ke zaune a cikin yankin arewa mai yawan jama'a na tsaunukan Elster da Ore, wanda ya tashi daga Plauen a kudu maso yamma ta hanyar Zwickau, Chemnitz da Freiberg zuwa Dresden. arewa maso gabas[1].

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Chemnitz: Kulturhauptstadt mit Hindernissen". tagesschau.de (in Jamusanci). Archived from the original on 11 January 2021. Retrieved 2021-12-21.