Cherifa Kersit

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cherifa Kersit
Rayuwa
Haihuwa Khenifra (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Moroko
Karatu
Harsuna Central Atlas Tamazight (en) Fassara
Moroccan Darija (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Kayan kida murya

Cherifa Kersit ( Larabci: شريفة كيرسيت‎  ; an haife ta ne a ranar 1 ga watan Janairun shekaran 1967) mawaƙiya ce yar kasar Maroko a cikin nau'in Tamawayt. Cherifa tana waka ne a Central Atlas dakeTamazight.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Cherifa a Tazrout M'oukhbou, a yankin Khenifra a tsaunukan tsakiyar Atlas na Maroko, a cikin dangi 16. A matsayinta na ‘yan matan shekarunta a yankin, ba ta taɓa zuwa makaranta ba kuma ba ta yin kwanaki a cikin ayyukan yau da kullun a cikin ƙauye, inda ta koyi waƙoƙin gargajiya.[1] Cherifa ta fara waka ne ba tare da son iyalinta ba, kuma ta yi waka da fitattun masu fasaha irin su Mohamed Rouicha da Mohamed Maghni. A shekarar 1999, Cherifa ta kawo ziyararta ta farko zuwa Faransa inda kuma ta halarci shirin "Rawa da waƙa ta Matar Maroko, daga wayewar gari zuwa faduwar rana".[2] A 2002, ta fitar da kundi na farko "Berber Blues".

Wakoki[gyara sashe | gyara masomin]

2002[gyara sashe | gyara masomin]

  • Idhrdh Umalu Z Iâari
  • Maysh Yiwin May Tshawrth?
  • Ndda S Adbib Nnani
  • Ma Gn Tufit Amazir?
  • Isul Isul Umarg Nsh Awadigi
  • Tahidust: Wllah Ar Thagh Lafiyt G Ul Usmun[3][4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Chérifa Kersit , la diva amazighe". Bladi.net. Retrieved 2017-06-28.
  2. "Cherifa Kersit : biographie. Musique tamazight". Music-berbere.com. Retrieved 2017-06-28.
  3. Hungama, Berber Blues (in Turanci), retrieved 2020-10-02
  4. Berber Blues - Cherifa | Songs, Reviews, Credits | AllMusic (in Turanci), retrieved 2020-10-02
  5. "Cherifa* - Berber Blues - Maroc / Morocco". Discogs (in Turanci). Retrieved 2020-10-02.