Chinyare Ukaga
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Enugu, 8 Oktoba 1966 (59 shekaru) |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Najeriya, Nsukka |
| Sana'a | |
| Sana'a | parasitologist (en) |
| Employers | Jami'ar jihar Imo |
Chinyere Ukaga (née Dallah; An haife ta a ranar 8 ga Oktoba, 1966) farfesa ce a fannin ilimin lafiyar jama'a a sashen ilimin dabbobi da muhalli, Jami'ar Jihar Imo, Owerri .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.