Chinyare ukaga
Appearance
Chinyare ukaga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Enugu, 8 Oktoba 1966 (57 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da parasitologist (en) |
Employers | Jami'ar jihar Imo |
Chinyere Ukaga (née Dallah; An haife ta a ranar 8 ga Oktoba, 1966) farfesa ce a fannin ilimin lafiyar jama'a a sashen ilimin dabbobi da muhalli, Jami'ar Jihar Imo, Owerri . [1][2]