Chipinge
Appearance
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Zimbabwe | ||||
| Province of Zimbabwe (en) | Manicaland Province (en) | ||||
| District of Zimbabwe (en) | Chipinge District (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 17,458 (2002) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Altitude (en) | 1,108 m-1,109 m | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (mul) | ||||
Chipinge a baya ana kiranshi da chipinga, wani kauye ne a Zimbabwe, da yake a yankin chipinge a manicaland province a kudancin Zimbabwe, kusa da iyaka da Zimbabwe.
Wuri
[gyara sashe | gyara masomin]garin yana a tsakanin kilo mita dari da saba'in (170), (110mi) ta hanya a kudancin mutare kusa da babban garin.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Ada ana kiran garin da chipinga. Farin sassabcin y fara ne bayan zuwan thomas moodies trek a shekarar 1893. Sannan ana kiransa da south melsetta.[2]
