Chittagong
Jump to navigation
Jump to search
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Bangladash | |||
Division of Bangladesh (en) ![]() | Chittagong Division (en) ![]() | |||
District of Bangladesh (en) ![]() | Chittagong District (en) ![]() | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,581,643 (2011) | |||
• Yawan mutane | 16,443.59 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 157 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 6 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 4000 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+06:00 (en) ![]() | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +880 31 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | ccc.org.bd |
Chittagong ko Chattogram (da harshen Bengal: চট্টগ্রাম) birni ne, da ke a ƙasar Bangladesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane miliyan biyu da dubu dari biyar. An gina birnin Chittagong kafin karni na huɗu kafin haihuwar Annabi Issa.