Christopher Danjuma
Appearance
Christopher Danjuma | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Suna | Christopher |
Sana'a | association football manager (en) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Christopher Musa Danjuma[1] shi ne babban kocin Nasarawa Amazons a gasar Premier ta mata ta Najeriya.[2][3] Tun daga cikin watan Agustan 2017, ya kasance mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafa na mata ƴan ƙasa da shekaru 20 na Najeriya sau biyu bayan shawarar da hukumar ƙwallon ƙafar Najeriya ta yi masa.[4] A baya ya taɓa horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya, bayan korar Edwin Okon a cikin watan Yunin 2015.[5][6] An sauke shi daga muƙaminsa bayan Wasannin Afirka na 2015, tare da Florence Omagbemi daga baya ta zama aikin gudanarwa a cikin watan Fabrairun 2016.[7][8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Squad List, FIFA U-20 Women's World Cup Costa Rica 2022: Nigeria (NGA)" (PDF). FIFA. 3 August 2022. p. 14. Retrieved 3 August 2022.
- ↑ admin (28 August 2014). "Danjuma: Good Times Coming". SL10.ng. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ "Coach decries poor foreign transfer of female players". Vanguard. 13 February 2018. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ admin (18 August 2017). "NFF appoints Danjuma as Falconets coach". New Telegraph. Archived from the original on 2018-05-01. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ Dede, Steve (29 June 2015). "NFF fire Super Falcons coach". Pulse. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ "Falcons' coach apologises to Nigerians, applauds NFF for support". Guardian. 22 September 2015. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ Opara, Jude (23 September 2016). "I remain best man for Super Falcons job – Danjuma". Vanguard. Retrieved 2018-05-01.
- ↑ Inyang, Ifreke (18 February 2016). "Omagbemi named interim coach of Super Falcons". Dailypost. Retrieved 2018-05-01.