Jump to content

Cibiyar Shinkafa ta Afrika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Shinkafa ta Afrika

Bayanai
Iri international organization (en) Fassara da research institute (en) Fassara
Ƙasa Ivory Coast
Mulki
Hedkwata Bouaké
Tarihi
Ƙirƙira 1971

africarice.org


Cibiyar Shinkafa Ta Africa Ta kasance wata cibiyar shinkafa ta Africa wacce aka fi sani da (Africa rice) da kuma kungiyar shinkafa ta Africa maso yamma na yankin Africa(WARDA ta kasance had in gwiwa ce ta gomnatocin Yankin africa da kuma (CGIAR) wata kungiyar ta bincike wace take a garin Abidjan kasar Côte d'Ivoire.[1] Africa rice Wurin ne na binciken harkar noma Wanda aka kafa shi a shekarar 1971 daga kashenshen kudancin yankin afrika guda 10.Lokacin shekarar 2023 kungiyar ta kidayar da yan kungiyar(mamba) mutane 23 na jiha -jiha[2]Run shekarar 1986 Africa rice tana daya daga cikin nau'in wuri 15 da ake sarrafa shinkafa da kyau a karkashin cibiyar (CGIAR).

Ma'aikatar tana gabatar da bunciken ta a wurare daban-daban Wanda suka hada da kasar Senegal,garin Ibadan a kasar Nigeria da kuma offishi daban daban a garin Cotonou,kasar Benin da kuma Antananarivo,Madagascar.

Babar Ma'aikatar Africa rice ta kwatano

AfricaRice kudirinta shine kawar da talauci da kuma tabbatar da samuwar abinchi don ko da ta kwana a yankin afrika,ta hanyar binciken da zai kawo cigaba .Ma'aikatar tana da kusancin sanaya da wash wuraren bincike kan harkar nima,Wanda suka hada da Kungiyar masu bincike kan harkar noma na yankin Africa,Jami'ar koyar da ilimin gona da kuma wurin bincike kan harkar noma a kasar turai,kasar japan,Amuruka da kuma wasu kungiyoyin da suka shahara Wanda da ba na gwanati ba,Kungiyar Manoma da kuma masu Bayar wa.kasantuwar afircRice na daya daga cikin tsarin (CGIAR) tayi cudanya da kungiyoyi da yawa Wanda suka hada da Kungiyar bincike akan harkar noma ta kasa(IRRI) a garin Los Baños,kasar Philippines,da kuma cibiyar bincike ta yanayi akan noma ta kasa wacce ta ke a garin ibadan,Kasar Nigeria,A wajen tabbatar da inganta kungiyar (CGIAR),AfricaRice ta yi hadin Gwiwa (IRRI) da kuma kungiyar bincike kan harkar shinkafa ta kasa akan Da ke garin Ibadan (CIAT),Ma'aikatar kimiya ta duniya ta sarrafa shinkafa, Wacce take da asalmin suna a turance Global Rice Science Partnership (GRSP),Wacce ta tsara kyakyawan shiri akan bincike kan inganta harkar shinkafa ta duniya[3].

Daya daga cikin Muhinmmin Rawar da ake so yankin afrika ta taka shine Gabatar da iron jijiyoyin shinkafa iri daban daban da kuma Neman kawo cigaba,Wanda zasuyi dai dai da yanayin kasa da kuma btsarin noma na kasar afrika.NERICA wace ta ke nufin sabuwar shinkafa ga kasashen afrika New Rice For Africa,Iyalai biyu ne Wanda suka kware wajen Norman shinkafa(Oryza glaberrima) da kuma yankin Asia(Oryza sativa) na shinkafa Wanda aka kafa shi domin a inganta ainahin yabanya mai kyau a afrika ga manoma.Sakamakon aikin shi da kanfanin NERICA,Monty Jones daga kasar Sierra Leone, Yasamu nasarar lashe kyautar gwarzo akan harkar abinchi(world food prize)[4] inda yazama Dan kasar afrika na farko na ya tana lashe gasar

  1. "Africa: Emergency Rice Initiative Launched to Help Countries Severely Hit By Soaring Prices"
  2. bout Us". africarice-English. Retrieved 2 May 2023
  3. Global Rice Science Partnership (GRiSP) GRiSP website
  4. Monty Jones awarded WFP 2004". World Food Prize official site. Archived from the original on 25 May 2024. Retrieved 7 March