Ciyawa mai kamshin lemu
CIYAWA MAI KAMSHIN LEMU tsiro ce a dangin ciwa wadda take doguwa tsanwa wadda da ka taba ta zata dunga baka kamshin lemu [1] ana shuka ta a nahiyoyo da dama a duniya kamar Africa, Asia da sauransu
AMFANIN TA[gyara sashe | gyara masomin]
1) Ana yin shayi 2) ana dafa abinci 3) ana magani da ita