Claude Addas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 Claude Addas: I Wata malamar addinin Islama ce 'yar kasar Poland da kasar Faransa wacce ta bada gudumawa sosai a fannin karatun Ibn Arabi.

Tarihin Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Claude Addas diyar malamin addinin musulunci ce Michel Chodkeiwicz.[1] Addas ta sami digiri a Larabci da Faransanci.[2]

Ita ce mawallafiyar littafin Ibn ʻArabī, ou, La quête du soufre rouge a shekara ta 1989, tarihin Ibn Arabi, wanda Peter Kingsley ya fassara zuwa Turanci a matsayin Quest for the Red Sulphur: The Life on Ibn 'Arabi wanda kuma aka buga a shekara ta 1993.[3] William Chittick ta bayyana Quest for the Red Sulfur a matsayin "mafi kyawun lissafi kuma mafi inganci" akan rayuwar Ibn Arabi.[4] Gregory Lipton ya bayyana ta amatsayin " fitacciyar marubuciyar tarihin rayuwar Ibn Arabi".[3]

Itace mawallafiyar littafin I bn Arabî et le voyage sans retour, wanda aka fassara zuwa Turanci da Ibn 'Arabi: Voyage of No Return.[3]

Ayyukanta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ibn `Arabī, ou, La quête du soufre rouge. Gallimard,a shekara ta 1989,[5]
  • Ibn Arabî et le voyage sans retour, Le Seuil a shekara ta 1996,  [6]
  • La Maison muhammadienne: Aperçus de la dévotion au Prophète en mystique musulmane, Gallimard, shekara ta 2015, 

Ayyukan da aka fassara zuwa Turanci[gyara sashe | gyara masomin]

  • Neman Jan sulfur: Rayuwar Ibn Arabi . Islamic Texts Society, 1993,  [7]
  • Ibn Arabi: Tafiyar Ba Komawa . Islamic Texts Society, 2000,  [8]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Michel Chodkiewicz (1929-2020)". Muhyiddin Ibn Arabi Society (in Turanci). Retrieved 2021-10-23.
  2. "Contributors". Muhyiddin Ibn Arabi Society (in Turanci). Retrieved 2021-10-23.
  3. 3.0 3.1 3.2 Lipton, Gregory (2018). Rethinking Ibn 'Arabi. Oxford University Press. p. 190. ISBN 9780190684518.
  4. Leaman, Oliver; Nasr, Seyyed Hossein (2001). History of Islamic Philosophy (in English). Routledge. ISBN 9780231132213.CS1 maint: unrecognized language (link)
  5. Reviews of Ibn ʻArabī, ou, La quête du soufre rouge Morris, James W (1989). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge". Studia Islamica. Brill. 70: 185 - 187 Giordani, Demetrio (1989). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge" Rivista degli studi orientali.Sapienza - Universita di Roma. 63 (4): 350 - 352 Hassan, Elboudrari (1994). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge" Annales. EHESS. 49 (4): 980 - 982
  6. Reviews of Ibn Arabî et le voyage sans retour
  7. Reviews of Quest for the Red Sulphur: The Life of Ibn 'Arabi
  8. Reviews of Ibn 'Arabi: The Voyage of No Return