Claudia Cummins
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 12 ga Yuni, 1995 (30 shekaru) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
artistic gymnast (en) |
|
Mahalarcin
| |


Claudia Cummins (an Haife ta ranar 12 ga watan Yunin 1995) ƴar Afirka ta Kudu ce kuma ƴar wasan motsa jiki ce, wacce ke wakiltar al'ummarta a gasannin duniya.
Ta fafata a gasar cin kofin duniya, ciki har da gasar wasannin motsa jiki ta duniya ta shekarar 2013 a Antwerp, Belgium.[1]