Clever Ikisikpo
Appearance
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Bayelsa East
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Ogbia
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Ogbia | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | 27 Disamba 1960 (64 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta | jami'ar port harcourt | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Imani | |||||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||||
Clever Ikisikpo haifeffen Najeriya ne kuma ɗan siyasa, ya riƙe kujera a majalisar dattawa wanda ya wakilci jihar Bayelsa daga shekara ta 2011 zuwa shekara ta 2015 a ƙarƙashin jam'iyar PDP.[1]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabe shi a matsayin dan majalisar taro daga shekarar 1999 zuwa shekara ta 2003 sannan daga bisani ya zarce zuwa kugerar majalisa ta dattawa.[2]