Conversations on a Sunday Afternoon (fim)
Appearance
Conversations on a Sunday Afternoon (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2005 |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Khalo Matabane (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Afirka ta kudu |
External links | |
Conversations on a Sunday Afternoon (Tattaunawa a yammacin Lahadi) shirin fim na abinda ya faru da gaske ne na Afirka ta Kudu na 2005 wanda Khalo Matabane ya bada Umarni. Fim ɗin na mintuna 80 ya haɗu da tatsuniyoyi da almara yayin da yake binciko batun ' yan gudun hijira da baƙi da ke zaune a Afirka ta Kudu, da kuma bambancin al'ummar Afirka ta Kudu bayan wariyar launin fata.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Conversations on a Sunday Afternoon". screendaily.com. Retrieved 30 July 2014.
- ↑ "Conversations on a Sunday Afternoon". africanfilmny.org. Retrieved 30 July 2014.
- ↑ "Conversations on a Sunday Afternoon". filmref.com. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 30 July 2014.