Ƴan gudun hijira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svg'Yan gudun hijira
social class (en) Fassara da sana'a
A Dutch school teacher leads a group of refugee children just disembarked from a ship at Tilbury Docks in Essex during 1945. D24064.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na displaced person (en) Fassara
Yadda ake kira namiji Geflüchteter da Flüchtling
'Yan Gudun Hijiran kasar Siriya

Ƴan gudun hijira sune mutanen da suka bar gidajensu saboda yaki ko bala'i, a kasarsu ko a wata kasa. Akwai da yawa daga 'yan gudun hijira daga kasashen Siriya, Nijeriya, Irak, Somaliya, Afghanistan, Sudan da Kwango. Dama wasu garuruwan duniya inda ake yaqi ko Kuma wani bala'i ya afka musu.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FAQ: Who is a refugee? www.unhcr.org, accessed 22 June 2021
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.