Cotonou Cathedral
Cotonou Cathedral | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Benin |
Department of Benin (en) | Littoral (en) |
Commune of Benin (en) | Cotonou |
Coordinates | 6°21′26″N 2°26′24″E / 6.357282°N 2.440073°E |
History and use | |
Addini | Katolika |
Diocese (en) ) | Roman Catholic Archdiocese of Cotonou (en) |
Suna | Maryamu, mahaifiyar Yesu |
|
Cathedral na Notre Dame de Miséricorde, wanda aka fi sani da Cotonou Cathedral, babban cocin Roman Katolika ne, wanda ke kusa da gadar Ancien Pont a cikin Cotonou, Benin.[1] An san ta don nau'in gine-ginen burgundy da farin striped tiled. Hasumiya na tsaye zuwa gefen hagu na babban ginin.[2]
Cathedral shine wurin zama na Archdiocese na Roman Katolika na Cotonou.[3] An kafa wannan majami'ar ne a ranar 26 ga watan Yunin 1883 a matsayin gundumar Apostolic na Dahomey daga fadar Apostolic Vicariate na gabar da tekun Benin, Najeriya. Bayan canje-canjen suna da yawa a ƙarƙashin Dahomey, a ranar 14 ga watan Satumba 1955 an inganta ta a matsayin Babban Archdiocese na Cotonou.[4]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Wikiwand https://www.wikiwand.com › Coton... Cotonou Cathedral
- ↑ https://www.tripadvisor.com › Attra... Cotonou Cathedral - All You Need to Know BEFORE You Go
- ↑ https://www.lonelyplanet.com › benin Cathedral de Notre Dame | Cotonou, Benin | Attractions
- ↑ https://www.trip.com › ... › Cotonou Cotonou Cathedral attraction reviews